BURIN HON TAJO GA MABIYA SHINE
Babban burin HON TAJO ga mabiya shine yaga sundogara dakansu ta hanyar samar musu da aikinyi da basu jari
Kace tasa badare barana fafutuka yake don ganin yasauya musu rayuwa daga kunci zuwa jindadi daga zaman banza zuwa aikinyi daga jahilci zuwa ilimi
Allah ga HON TAJO
Masha'allah, Baba Tajoo mutumin kirki , Allah ya kara lafiya ya idda nufi
ReplyDeleteAmin π
DeleteKano sai
ReplyDeleteAbba gida gida
Insha Allah ππ
DeleteMasha Allah Allah ya cigabah da shigah lamuranmu
ReplyDeleteMasha Allah
ReplyDeleteAllah ubangiji yacigaba dashiga lamuran mu
Allah ga baba Tajoπ