Posts

Showing posts from February, 2022

BURIN HON TAJO GA MABIYA SHINE

Babban burin HON TAJO ga mabiya shine yaga sundogara dakansu ta hanyar samar musu da aikinyi da basu jari  Kace tasa badare barana fafutuka yake don ganin yasauya musu rayuwa daga kunci zuwa jindadi daga zaman banza zuwa aikinyi daga jahilci zuwa ilimi  Allah ga HON TAJO