BURIN HON TAJO GA MABIYA SHINE
Babban burin HON TAJO ga mabiya shine yaga sundogara dakansu ta hanyar samar musu da aikinyi da basu jari Kace tasa badare barana fafutuka yake don ganin yasauya musu rayuwa daga kunci zuwa jindadi daga zaman banza zuwa aikinyi daga jahilci zuwa ilimi Allah ga HON TAJO